Aliyu Usman El-Nafaty | |||
---|---|---|---|
2002 - 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jihar Gombe da Nafada, 25 Disamba 1960 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar, Jos | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mataimakin shugaban jami'a da likitan fiɗa | ||
Employers |
Jami'ar jihar Gombe Federal Teaching Hospital Gombe (en) | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Farfesa Aliyu Usman El-Nafaty MBBCH FWAS FICS OFR[1](an haifeshi a ranar 25 ga watan Disamba[2] shekarar 1960), a garin Nafada[3] ta jihar Gombe[4]. Farfesa ne ta fanin ciki da lafiyar mata.Yayi aiki da Jami'ar jihar Maiduguri a matsayin lakcahara a shekara ta 1989 har yakai matakin farfesa.
Kafun yasamu matsayin Vice Chancellor a Jami'a mallakar jihar Gombe a 2019[5], ya riƙe muƙamin babban likita a Federal Medical Center, jihar Gombe a shekarar 2002–2010.